input license here

'Mawakin Hausa Hip-hop Kheengz Ya Fara Film'!


Mawakin hausa hip-hop wanda akafi sani da (kheengz), haifaffen garin 'Niger' ya fara harkan fim, mawakin an fara haskashi a  'nigerian film' (nollywood). Acinkin shekarar data wuce (2017)

Mawakin yaci gaba da harkar fim din inda ya fito a wani fim mai suna 'Heart&Soul' , zaku iya kallon acting din shi anan.

Related Posts
LastNg
Yusuf Musa By Name Iam the CEO/Founder Of www.lastng.com
SHARE

Related Posts

Subscribe to get free updates

Post a Comment

Copyright 2020 © ModernTheme

DMCA.com Protection Status