Assalamu Alaikum Jama'a Barkan Mu da warhaka Akwanan Nan Hukumar kula da sadarwa na Qasa tayi wani sanarwa inda take umarni da Duk wani Danqasa da Yahayada Layinsa Da lambar da ke jikin katin Danqasa Idan bahaka ba za'a Rufe layin mutum wannan dalilin ne yasa na yanke shawarar Nunawa mutane hanyarda zasu Hada layukansu da katin Dan Qasa saboda gujewa Rufe layukansu Ga bayanin yadda zakuyi kamar haka
M.T.N
Idan kanada android Kaziyarci shafin mtn
https://www.mtnonline.com/nim/
Kokuma kadanna wannan lambobin Idan bakada android kokuma bakada data
*789*1#
Kacike Duk wani mataki dasuka baka
Matakin farko zasu bukaci kasa
First name : saikasa sunanka
Middle name : saikasa sunanka na tsakiya
Last name : saikasa sunanka na karshe
Email address : saikasa email dinka
Phone number : saikasa lambarka zasu turama otp Idan kasa Kayi verify shikenan
AIRTEL NG
Shima Duk hanyoyin dayane kamar na mtn Amma shi Ga lambarda zaka tura domin Hada Layinka da katin Danqasa
*121*1#
kokuma Kaziyarci shafin su kamar haka
https://www.airtel.com.ng/nin/
Kasa lambarka zasu turama otp Idan kasa Kayi verify da nin shikenan
GLO NG
Glo suma kamar yadda Kukayi a mtn haka yake suma hanyoyin Hada Layinka da katin Danqasa guda biyu ne Nafarko Idan kanada android Kaziyarci shafin glo
Kokuma katura musu saqo kamar haka
(UPDATENIN) saikasa nin number ka (Sunanka na farko) (sunanka na karshe)
Saika tura a (109)
Misali Kayi kamar haka
UPDATENIN 123456789012 YUNUSA MUSA
Saika tura a message a wannan lambar 109
9MOBILE
Kakira 746 kokuma 200 domin Hada Layinka da katin Danqasa






Mungode
ReplyDeleteHi this is just a test
ReplyDelete